Atiku Abubakar
Kwamrad Timi Frank, tsohon jigon jam’iyyar All Progressives Congress ya bayyana hukuncin kotun zabe a matsayin juyin mulkin bangaren shari’a a Najeriya.
Ko an daukaka kara, Gwamna Yahaya Bello ya ce PDP da LP ba za su yi nasara a kotun koli ba, bayan kotun sauraron karar zabe ta ce jam’iyyar APC ta lashe zabe.
Tsohon gwamnan Ribas kuma Ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya fara neman NWC na ƙasa ya dakatar da Atiku Abubakar, Tambuwal da masu goya musu baya.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya karyata labarin cewa ya taya shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu murnar nasarar da ya samu a Kotun zabe.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya yi martani kan hukuncin kotun sauraran kararrakin zaben shugaban kasa, ya ce PDP ce uwar kowa.
Dan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Abubakar ya aike da sakon ta'aziyyarsa ga iyalan Sheikh Giro Argungu da ya rasu ranar Laraba, 6 ga watan.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Najeriya kuma ɗan takarar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya yi wa Kashim Shettima, martani mai zafi
Manyan yan takarar shugaban ƙasa biyu na tsagin adawa, Atiku Abubakar da Peter Obi sun ce zasu ɗaukaka kara kan hukuncin da Kotun zabe ta yanke ranar Laraba.
Hamzat Lawal ɗan rajin ƙarin hakƙin ɗan adam ya buƙaci Atiku Abubakar da Peter Obi su dunƙule waje ɗaya domin kawar da shugaban ƙasa Bola Tinubu a zaɓen 2027.
Atiku Abubakar
Samu kari