Atiku Abubakar
Majami’ar jam’iyyar PDP ta kasa ta sanar da yin azumi mako guda da addu’o’i don samun nasarar tsohon mataimakin shugaban kasa a kotun sauraron kararrakin zabe.
Tsohon minista kuma jigo a jam’iyya mai mulki ta APC, Femi Fani-Kayode ya yi ba’a ga tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben da ya wuce, Alhaji Atiku Abubakar.
Kokarin gwamna Aminu Tambuwal na haɗa kan jam'iyyar PDP ya gamu da babban cikas yayin da gwmanonin G-5, zababben gwamna, da wani ɗaya suka ƙi zuwa taron Abuja.
Gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal, ya ce ya fara jin ƙanshin nasarar Atiku Abubakar a kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa a Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya tabbatar da cewa har yanzu yana jin mulki zai dawo gare shi saboda magudin da aka tabka a zaben da ya gudana.
Alhaji Atiku Abubakar, da gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo na cikin waɗanda suka fara isa dakin taron da jam'iyyar PDP ta shiryawa sabbin zababbun gwamnoni.
Wata kungiya ta zargi Tinubu da Wike da hada kai wajen shirya wata makarkashiya da ka iya kawo tsaiko dangane da shari'ar da ake yi tsakanin Atiku da Tinubu
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa, ta ɗage sauraron ƙarar da Atiku Abubakar, ya shigar yana ƙalubalantar nasarar Bola Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa.
Atiku Abubakar, ɗan takarar jam'iyyar PDP a zaɓen shugaban ƙasa na ranar 25, ga watan Mayu, ya isa kotu domin cigaba da sauraron ƙarar zaɓen shugaban ƙasa.
Atiku Abubakar
Samu kari