Atiku Abubakar
Bikin jana'izar mahaifin gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya haɗa Atiku Abubakar, Peter Obi, Iyorchiya Ayu da gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo wuri ɗaya.
Dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya nemi kotu da ta kwace satifiket din Bola Tinubu sannan kuma a haska shari'ar su kai tsaye
Bola Tinubu zai san ko zai dare kan kujerar shugaban kasa a ranar 29 ga watan Mayu. Kotun zaben shugaban kasa na 2023 ya gaba karbar kararraki, za ayi hukunci.
Sakataren gudanarwar APC na Kudu maso kudu, Blessing Agbomhere ya fadi mutane biyu da suka yi Jam’iyya da Bola Tinubu zagon-kasa, su ka tallata Atiku Abubakar.
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa, bata gamsu da cewa, Tinubu ne ya lashe zaben shugaban kasa ba, ta ce Atiku ne ya ci zabe kuma kowa Najeriya ya san hakan a fili.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, ya shawarci manyan yan takarar shugaban ƙasa, waɗanda Tinubu ya buga da ƙasa su dawo a hada hannu don ci gaba.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya gabatar da sabuwar hujja a kotun karar zaben shugaban kasa inda ya ce Bola Tinubu dan Guinea ne.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya kai ziyarar ta'aziyya ga Sanata Orji Kalu, ya rarrashe sa kan rashin matarsa Ifeoma, sun sa labule.
Daga cikin abubuwan da za su shiga littafin tarihin Najeriya shi ne a ranar 29 ga watan Mayun 2023, Musulmi zai mika mulki ga Musulmi, sai bana aka taba gani ba
Atiku Abubakar
Samu kari