Yajin aikin ASUU
A 2023, Gwamnatin Najeriya za ta dauki mutum miliyan 2 domin suyi mata aiki na musamman. Kwamishinan Hukumar kidaya ta kasa na reshen Ekiti ya bayyana wannan.
Kungiyar malamai masu koyarwa na jami’o’i ta caccaki gwamnatin tarayya kan yadda ta biya albashin kwana 18. ASUU tace su malamai ne ba ma’aikatan wucin-gadi ba.
Kungiyar malaman jami'a ta ce sam ba ta da shirin sake komawa wani sabon yajin aiki a nan gaba kada. Wannan na zuwa ne jim kadan bayan kammala wani dan zama.
Mambobin majalisar zartarwa ta kungiyar malaman jami’o’i masu koyarwa, ASUU,ta shiga ganawar gaggawa Saboda biyan albashin rabin wata da gwamnatin tarayya tayi.
An fara biyan kishiyar ASUU albashinsu, gwamnatin tarayya ba za ta biya ‘yan kungiyar ASUU ba saboda akwai dokar da tace babu albashi ga wanda bai yi aikinsa ba
Bayan kwana biyu da baiwa maaman ASUU mamaki Dr Chris Ngige ya fitar da jawabin cewa tilas da umurnin kotu ya tursasa Malaman ASUU yanjewa daga yajin aiki.
Kungiyar malaman jami'a na shirin komawa yajin aiki saboda rashin samun abin da take so. Gwamnati ta yiwa ASUU alkawari, amma ta gaza cikawa ya zuwa yanzu.
Za a ji alamu na nuna Malaman jami’a da ke karkashin kungiyar ASUU za suyi zaman majalisar koli na NEC. Rabin albashin da aka biya ya shafi 'Yan ASUU da CONUA.
Gwamnatin tarayya ta biya lakcarorin jami’a dake karkashin kungiyar malamai masu koyarwa ta ASUU albashin kwanaki 18 na watan Oktoba,Legit.ng Hausa ta tabbatar.
Yajin aikin ASUU
Samu kari