Arewa
Kungiyoyin fararen hula a Kano sun nuna ɓacin ransu kan farmakin da magoya bayan Aminu Ado Bayero suka kai fadar Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II.
NiMet ta gargadi jihohin Najeriya 20, ciki har da Sokoto da ke cikin matsanancin haɗari, game da ambaliyar ruwa a Yuli, tare da ba da shawarwarin kariya.
An samu tsautsayi bayan wani dan banga ya harbe wani yaro a wajen bikin aure a Unguwar Liman, Magama Jibia, Katsina, inda yaron dan shekara 10 ya rasa ransa.
Dan takarar shugaban kasa a zaben 2027, Peter Obi, ya bayyana cewa yankin Arewacin Najeriya zai yi murna da shi idan ya samu nasara zama shugaban kasa.
Gwamnan Borno, Babagana Zulum ya karyata jita-jitar sauya sheka zuwa ADC da wasu gwamnoni biyar, ya ce ƙarya ce kuma yana mai biyayya ga APC don ci gaban Borno.
Wannan rahoto ya duba muhimman gudunmawar da za a ci gaba da tunawa da su a game da Dantata — daga ilimi da lafiya zuwa taimakon gaggawa, addini da ci gaban al’umma
Rahotanni sun tabbatar da cewa shugaban karamar hukumar Gumel a jihar Jigawa, Hon. Lawan Ya’u a yau Asabar, 5 ga Yulin 2025, yana da shekara 61 a duniya.
Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun kashe dagacin Ukohol da wasu biyu yayin da suke gona a Guma a jihar Benue a Arewa ta Tsakiya.
Mai ba shugaban kasa kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu ya ce Najeriya na dab da rugujewa a 2022 saboda matsalolin tsaro, amma Tinubu ya ceto kasar tun 2023.
Arewa
Samu kari