Arewa
Gwamna Masari na Jihar Katsina ya bawa ma'aikatan jiharsa hutun kwanaki biyu saboda ziyarar Shugaba Muhammadu Buhari zuwa jihar domin su samu damar tarbarsa.
Shugabannin yan kasuwa a jihar Sakkwato sun gana da ma'akkatan babban bankin Najeriya, sun ce zasu koma amfani da manhajar e-naira a saboda rage yawon kudi.
Wani bidiyon da aka yada ya nuna yadda wata mata ta gwangwaje dakinta ta hanyar samar da kayan alatu masu daukar hankali. An nuna bidiyon mai daukar hankali.
Bayan da suka kwabza wata fada mai tsanani, wasu tsagerun 'yan Boko Haram sun mika wuta ga rundunar sojin Najeriya, inda suka zo tare da iyalansu masu yawa.
Jam'iyyar NNPP ta samu mummunan raguwa yayin da ake kusantar zaben 2023. NNPP ta rasa mambobi sama da 170,000 a jihar Yobe da ke yankin Arewa maso Gabashi.
Jam’iyyar APC ta yi watsi da batun cewa arewa za ta yi zabe bisa la’akari da addini a zaben 2023 yayin da take martani ga furucin kakakin PDP, Dele Momodu.
Yanzu muke samun wani mummunan labarin yadda wasu fadawan mai martaba Shehun Borno suka kone kurmus a wani hadarin da suka yi a hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.
Wata kungiyar 'yan arewa ta yi kira ga tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya hakura da takara ya koma bayan wanda yan arewa suke kauna.
Tawagar motoccin Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue ta yi hatsari a hanyarsu na zuwa kamfen a garin Utokon da ke karamar hukumar Ado na jihar a ranar Juma'a.
Arewa
Samu kari