Arewa
Hukumar EFCC ta gurfanar da Aisha Alkali Wakil da aka fi sani da 'Mama Boko Haram' da wasu mutane biyu kan badakalar Naira miliyan 150 a jihar Borno.
An bayyana yadda aka yi jana'izar mahaifiyar tsohon shugaban majalisa Lawan bayan da ta rasu jiya Asabar bayan gajeriyar rashin lafiya da ta yi kwanan nan.
Ana cikin jimami yayin da mahaifiyar tsohon shugaban majalisar Dattawa, Sanata Ahmed Lawan ta riga mu gidan gaskiya, Hajiya Halima ta rasu a yau Asabar.
Rundunar 'yan sanda a jihar Borno ta cafke wasu mutane shida kan zargin yunkurin sace taragon jirgin kasa a Maiduguri babban birnin jihar a yau Asabar.
Wasu 'yan bindiga sun kai farmaki kan wata motar bas ta fasinja a jihar Benue inda su ka yi ajalin mutum daya tare da raunata wasu mutane guda biyu a wani sabon hari
'Yan jam'iyyar APC a jihar Kano sun yi martani kan yadda gwamnatin Abba Kabir ta nuna wariya a rabon kayan abinci na tallafi a fadin jihar da aka yi.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar kubutar da wasu mutane 17 daga hannun 'yan bindiga a jihar Kebbi bayan zazzafan artabu tsakaninsu da masu garkuwan.
Sanata Dakta Bello Maitama ya riga mu gidan gaskiya a yau Juma'a 13 ga watan Oktoba a gidansa da ke jihar Kano, marigayin ya rasu bayan fama da gajeriyar jinya.
Wani babban Malamin cocin Katolika a jihar Benuwai, Rabaran Faustinus Gundu, ya riga mu gidan gaskiya, akwai ƙaulani kan abinda ya yi ajalinsa ana ruwan sama.
Arewa
Samu kari