Arewa
Kasa da awanni 24 da su ka rage a gudanar da zaben jihar Kogi, shugaban karamar hukumar Lokoja a jihar, Muhammad Danasabe ya riga mu gidan gaskiya.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kogi ta gargadi masu shirin zuwa Kudancin Najeriya da su nemo wata hanyar saboda dokar hana zirga-zirga a jihar Kogi.
Shahararren dan kasuwa a Arewacin Najeriya, Alhaji Aminu Baba-Kusa ya ba da kyautar makeken fili don fadada masallacin Al-Noor da ke birnin Abuja.
Rundunar sojin Najeriya ta gargaɗi masu kulla tuggun da tace ta gano cewa suna yunƙurin shigar sojoji ranar zaben Gwamna a Imo, Bayelsa da Kogi don ko cikas.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada matashi mai jini a jiki, Muhammad Isa Abba a matsayin hadiminsa bangaren mutane ma su bukata ta musamman a kasar.
Kotun daukaka kara ta mayar wa Honarabul Nuhu Akila na jam'iyyar PDP kujerarshi ta dan majalisar jihar Taraba a mazabar Lau, kotun ta rusa nasarar George na APC.
Gwamna Lawal Dauda na jihar Zamfara ya jagoranci taron majalisar tsaron jihar inda ya buƙaci hukumomin tsaro su tashi tsaye kuma su ƙara dankon haɗin kai.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya sake bankado sabuwar badakalar naira biliyan daya da tsohon gwamna Matawalle ya salwantar da su a gyaran otal.
Kwanaki kadan bayan sace mutanen a yankin Birnin Gwari da ke jihar Kaduna, wasu daga cikin jariran guda biyar sun mutu yayin da su ke hannun 'yan bindiga.
Arewa
Samu kari