Arewa
Hukumomi a kasar Saudiyya sun tabbatar da cewa wata mata mai suna Hajiya Hawawu daga Kwara ta rasu, binciken da aka gudanar ya tabbatar da cewa ta yi ajalin kanta.
Bayan Sanata Abdulaziz Yari ya raba ragunan, Hon. Aminu Jaji shi ma ya ba ƴan mazaba raguna 300 da makudan kudi har N250m ga shugabannin APC da mambobinsu.
An yi kwakkwaran bincike kan wani faifan bidiyo da ke yawo a kafofin sadarwa na Sanusi II yana sukar gwamnati, an tabbatar bidiyon an yi ne tun 2022 a Lagos.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya ba ma’aikatan jihar kyautar N15,000 da bashin N30,000 domin bikin sallah cikin walwala ba tare da matsala ba.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum ya buɗe shirin mayar da ƴan gudun hijira zuwa gida tare da tallafa masu da kudi da kayan abinci.
Hukumomin lafiya sun fara korafi kan yawan samun haihuwar jarirai a sansanin gudun hijira a jihar Benue inda aka haifi 200 a cikin wata daya kacal.
Duk da shari’ar masarautu da ake yi kotu, Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya samu tarba daga Kanawa bayan sallar Juma’a a fadarsa da ke Nasarawa.
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar LP, Peter Obi ya ziyarci Tijjani Babangida a jihar Kaduna bayan ya gamu da hatsarin mota a watan Mayu.
Hatsabibin ɗan ta'adda, Bello Turji ya fitar da wani sabon faifan bidiyo da ya ke ƙaryata hukumomin Nijar cewa sun cafke mayakinsa, Baleri inda ya nuna shi a bidiyo.
Arewa
Samu kari