Anambra
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da cewa ƴan bindiga sun farmaki shingen bincike a yankin mahaifar mai girma gwamnan jihar Anambara, Farfesa Charles Soludo.
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da sake kama wanda ake zargi da hannu a kisan ɗan Majalisar Dokokin jihar Anambra, Justice Azuka bayan ya tsere a baya.
Kwararru sun ce ɗan shekara 18 zai iya ɗirka wa mata 10 ciki, amma ba a saba gani ba. Ana zargin matashin yana da cutar karfin sha'awa da ke bukatar kulawar likita.
Jam'iyyar APC ta samu karuwa a jihar Anambra da tsohon kwamishina, Hon. Bonaventure Enemali ya sauya sheƙa daga APGA, ya ce yana tare da Bola Tinubu.
Sarakunan gargajiya na jihar Anambra sun karrama shugaban Najeriya, Bola Ahƙed Tinubu da sarauta bisa jajircewa da kuma kyawawan ayyukanda yake yi a ƙasa.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyaja cewa lokacin da ya karɓi mulki, ya taras da tarin matsaloli a baitul mali, ga basussuka da suka yi wa ƙasar nan katutu.
Shugaba Bola Tinubu ya jinjina wa Soludo bisa ci gaban Anambra tare da bayyana shirin yin aiki tare da gwamnan domin mayar da jihar cibiyar cigaba.
Gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya bayyana cewa jam'iyyarsa ta APGA ta amince da Shugaba Bola Tinubu a matsayin ɗan takararta a zaɓen 2027.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yabawa gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo kan ayyukan ci gaba da yake gudanarwa a jihar. Ya ce yana da hangen nesa.
Anambra
Samu kari