Anambra
Ejikeme Mmesoma, ɗaliba daga jihar Anambra wacce ta zo na ɗaya a yawan makin JAMB ta ce bata san yadda ake buga sakamakon bogi bba balle ta kara wa kanta maki.
Kungiyar Miyetti Allah ta Fulan makiyaya masu kiwon dabbobi ta nemi a saki mambobinta da ake tsare da su ba tare da sun aikata wani laifi ba a jihar Anambra.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya yi bikin sallah tare da Musulmai a Awka da Onitsha inda ya ba su cak na kudi don gyaran masallatai.
Wasu yan bindiga guda 2 sun sheka barzahu yayin da suka kutsa kai cikin sansanin yan banga da tunanin suna bacci a yankin karamar hukumar Ihiala, jihar Anambra.
Babbar kotun tarayya mai zama a Awka, babbaj birnin jihar Anambra ta jingine hukuncin da ta yanke tun farko na tsige shugaban hukumar yan sanda daga muƙaminsa.
Wata mata ta bayyana yadda aure ya zame mata abin ban takaici a madadin alfahari yayin da take bayyana irin yanayin da ta shiga don kuwa bata yi sa'a ba kam.
Gwamnoni uku da suke amfani da motocin da aka ƙera a Najeriya a wajen harkokinsu na ofis, da kuma harkokinsu na yau da kullum sun nuna matuƙar kishi, musamman.
Gwamnatin jihar Anambra ta musanta wani faifan bidiyo inda aka gano an kori gwamnan jihar, Charles Soludo daga filin taro da aka rantsar da Tinubu da ke Abuja.
Gwamnatin jihar Anambra ta kama akalla mabarata 50 da yara masu tallace-tallace a manyan hanyoyi don rage yawan cinkoso da kazanta, gwamnati ta koka kan lamarin
Anambra
Samu kari