Anambra
Anambra - Kwamitin yakin zaben Sanata Andy Uba ta yi watsi da sakamakon zaben gwamnan jihar Anambra da hukumar zabe ta kasa watau INEC ta sanar ranar Laraba.
Gwamna Willie Obiano na jihar Anambra ya yiwa wata mata mai suna Misis Eunice Ngozi Onuegbusi kyautar zunzurutun kudi har naira miliyan daya bayan ta zabi APGA.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ce za ta mika takardar shaidar cin nasara a zaben da aka kammala na jihar Anambra ga Charles Soludo, dan takarar jam'iyyar APGA.
Tsohon mataimakin gwamna a Najeriya ya ba da mamaki yayin da aka ganshi yana aikin jera doya a rumbunta. Rahoto ya ce, mutumin matarsa ce ta ke taya shi aikin.
Wani ɗan.majalisar dokokin jihar Legas, Jude Idimogu, ya yaba wa shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, bisa hakurinsa wajen gudanar da zaɓe ingantacce a idon kowa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya tura sakon murna ga Charles Soludo, dan takarar da ya lashe zaben gwamna a jihar Anambra da aka kammala cikin makon nan.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a zaben Anambra ya amince da shan kaye, ya kuma taya dan takarar APGA da ya lashe zaben da aka kammala aka kuma sanar yau.
INEC ta ayyana Farfesa Charles Chukwuma Soludo a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Anambra da aka yi a ranar 6 ga watan Nuwamba. Baya ga zama gwamnan
Farfesa Charles Chukwuma Soludo, zababben gwamnan jihar Anambra, ya yi martani kan nasarar da ya samu a zaben gwamnan jihar da aka kammala a ranar Talata .
Anambra
Samu kari