Aliko Dangote
Yayin da farashin litar bakin mai ke kara ta shi, ana hasashen kamfanonin Dangote da BUA ka iya kara farashin kayansu saboda amfani da bakin mai din.
Kamfanin Ɗangote Group ya musanta rahoton da ake yaɗa wa a kafafen sada zumunta cewa farashin siminti zai dawo N2,700 a kowane buhu daga watan Oktoba.
Alhaji Aliko Dangote ya tafka mummunar asara har Naira miliyan 525 a cikin sa'o'i 24 kacal wanda hakan ya saka shi mafi asara a Nahiyar Afirka gaba daya.
An ruwaito yadda kamfanin Dangote ya samu lambar yabon da ake ba kamfanoni masu tasiri sosai a Najeriya daidai lokacin da ake ci gaba da bayyana yabo gareshi.
Bayan dogon jiran lokacin da za ta fara aiki, matatar man fetur ta Dangote ta sanar da cewa a cikin watan Oktoba za ta fara aikin tace ɗanyen man fetur.
Abdussamad Rabiu wanda ya mallaki kamfanin BUA ya samu kazamar riba har Naira miliyan 986 a cikin sa'o'i 24, ya shiga jerin masu kudin duniya 500 tare da Dangote.
Abdul-Samad Rabiu BUA, shugaban rukunin kamfanonin BUA ya ce kamfaninsa na siminti na kokarin ganin ya karya farashin siminti a Najeriya zuwa N3,500.
Yayin da ake tunanin farashin siminti na iya saukowa, Fasto Elijah Ayodele ya bayyana cewa hakan ba zai taba faruwa ba kamar yadda mutane ke zato.
Alhaji Aliko Dangote, babban attajirin da ya fi kowa kuɗi a Afrika ya samu wata gagarumar riba da ta ba shi damar shiga cikin jerin manyan attajirai 100 na duniya.
Aliko Dangote
Samu kari