Aliko Dangote
Dukiyar attajiran da ya fi kowa kuɗi a Afirika ta yi ƙasa. Dangote ya yi asarar N36bn a dukiyarsa wanda hakan ya sanya ya fice daga jerin attajiran duniya 100.
Aliko Dangote ya sake karbar matsayinsa na farko a teburin masu kudin Nahiyar Afirka bayan doke dan Afirka ta Kudu, Johann Rupert da kudi Dala biliyan 10.9.
Alhaji Aliko Dangote ya yi asarar fiye da Naira biliyan 480 cikin sa'o'i 24, a yanzu Dangote ya mallaki kudi Dala biliyan 10.5 bayan ya dawo mataki na biyu.
Kamfanonin siminti na Dangote da BUA sun bayyana cewa sun kashe Naira biliyan 205 kan siyan man fetur a cikin watanni shida na shekarar 2023 saboda cire tallafi
Wani mawaki a Najeriya ya bayyana cewa, ba zai yiwu ya ci gaba da aiki ba a kamfanin Dangote, wanda ya ce a gabansa wani ya soye ba tare da ya sake rayuwa ba.
Yayin da ake ci gaba da shan wahala a Najeriya, Dangote ma ba a bar shi a baya ba. Ya samu asarar $400m a rana daya, ya samu saukar darajar arziki mai yawa.
Za a ji labari daya daga cikin motocin dakon kaya mallakin Kamfanin Aliko Dangote, ta kashe yara uku tare da jikkata iyayensu a garin Zariya da ke Jihar Kaduna.
Kamfanin Dangoteya musanta rade-radin da ke na cewa matatar mansa ta dauki 'yan Indiya da 'yan China fiye da 'yan Najeriya. Mai magana da yawun kamfanin ne.
A rahoton da ke shigo mana, akwai wasu manyan kamfanoni a duniya da akace mallakin Dangote ne kuma ko da wasa ba a san ma nasa bane saboda dadewarsu a duniya.
Aliko Dangote
Samu kari