Aliko Dangote
Idan an gama komai, za a iya tace gangunan danyen mai 60, 000 a rana, amma ba dole a samu saukin farashi ba,‘yan kasuwa sun hango tashin farashin fetur.
A Najeriya akwai attajirai wadanda ake ji da su a Nahiyar Afirka dama duniya baki daya, a wannan rahoto mun kawo muku jerin wadanda suka mallaki jiragen sama.
Bernand Arnault ya zarce Elon Musk ya zama sabon wanda ya fi kowa kudi. A goman farko Forbes tace akwai Bill Gates, Mark Zuckerberg da Warren Buffet.
Bloomberg Billionaires Index sun nuna arzikin Aliko Dangote sun karu. Attajirin abokin Aliko Dangote, Femi Otedola ya cincida shi har ya mallaki $22bn a duniya.
Arzikin attajirin da ya fi kowa kudi a nahiyar Afirika na ci gaba da karuwa a shekarar 2024. Attajirin ya samu N760bn cikin sa'o'i 24 da suka gabata.
A sahun masu kudin Afrika, Aliko Dangote bai da sa’a har yanzu a kasashen nan, Mike Adenuga da Abdussamad Rabiu sun mallaki biliyoyin daloli zuwa farkon shekarar nan
Arzikin shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu, ya karu sosai wanda hakan ya sanya ya samu sabon matsayi a cikin jerin attajiran Najeriya da nahiyar Afirika.
Bankunan Access, First Bank da Zenith na daga cikin bankunan da ke da albashin ma'aikata mafi tsoka a watanni tara na farkon 2023 har zuwa shekarar 2024.
Daga sanar da cewa matatar man Dangote ta fara aiki, wasu sassa uku na rukunin kamfanonin ya samu karuwar daraja ta naira biliyan 513.69 a ranar Litinin.
Aliko Dangote
Samu kari