Aliko Dangote
An yi sabon na biyu a jerin masu kudin Najeriya wanda ya zarce Abdussamad Rabiu. Baya ga harkar sadarwa, Adenuga mai shekara 72 a duniya yana harkar kasuwancin mai.
Kungiyar Dattawan Arewa reshen jihar Kano ta bayyana rashin jin dadi kan samamen da EFCC ta kai babban ofishin kamfanin Dangote da ke jihar Legas.
Kwanaki kadan bayan rasa matakin farko a Nahiyar Afirka, Alhaji Aliko Dangote ya koma matsayinsa na wanda ya fi kowa arziki a Nahiyar Afirka gaba daya yanzu.
Binciken yadda CBN ya rabawa kamfanoni Daloli ne ya kai EFCC kamfanin Dangote. Wani jawabi da hukumar ta fitar ya fayyace abin da ya faru a makon jiya.
Dangote ya bayyana ranar da matatarsa za ta fara tace mai a Najeriya yayin da 'yan kasa ke ci gaba da bayyana kokensu ga yadda mai ke kara kudi a kasar.
An bayyana yadda Dangote ya ci ribar makudan kudade a daidai lokacin da wani adadi na dukiyarsa aka ce ya yi kasa saboda wasu dalilai na musayar kudi.
A wani jawabi na musamman, dalilin zuwan EFCC kamfanin Aliko Dangote domin yin bincike ya fito. Kamfanin ya ce babu laifin fari ko baki da ya aikata da CBN.
An bankado wata badakala bayan binciken Jim Obazee a CBN. Hukumar EFCC tana binciken kamfanoni 85, Dangote sun musanya zargin badakala lokacin Godwin Emefiele.
Hukumar yaki da masu yi wa kasa ta'annati (EFCC) ta gayyaci manyan jami'an kamfanin Dangote zuwa Abuja, a cigaba da binciken da take kan badakalar canji.
Aliko Dangote
Samu kari