Aikin Hajji
Kungiyar AHOUN ta kamfanoni masu kula da zirga-zirgar zuwa aikin Hajji, ta yi nuni da cewa za a iya samun ƙarin kuɗin zuwa aikin Hajji a shekarar 2024.
Hukumar Aikin Hajji ta Najeriya (NAHCON) ta ce kasar Saudiyya ta ba maniyyatan kasar nan mako 3 su fara biyan kafin alkalami na kudaden kujerar Aikin Hajjin 2024.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bai wa matashi Dayyabu Haladu aiki a hukumar Alhazai da kujerar Makka da kuma kudade bayan ya dawo da Naira miliyan 15 yayin aikin hajji.
NAHCON ta ce kudin hajjin shekarar nan zai yi tsada. Wannan abu ne da dole a shirya masa daga yau. Duk mai shirin zuwa Hajji ya fara biyan Naira Miliyan 4.5.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya karrama Hajiya Aisha Nahuce, matar da ta tsinci $80,000 a Saudiyya tare da mayarwa mai shi yayin aikin hajjin bana.
Jirgin saman Max Air dake jigilar Alhazan Najeriya daga ƙasa mai tsarki ya maƙale a jamhuriyar Nijar bayan juyin mulkin da wasu sojoji suka yi a ƙasar ta Nijar.
Rahotanni sun yaɗu cewa an halaka Alhazai mutum tara a ƙaramar hukumar Mangu bayan sun dawo daga ƙasa mai tsarki. Gaskiya ta bayyana dangane da batun kisan.
Allah ya yi wa babban limamin babban masallacin Suleja a jihar Neja rasuwa jim kaɗan bayan ya dawo daga ƙasa mai tsarki inda ya gudanar da aikin Hajjin bana.
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun tafi Saudi da kudin da yake da alamar tambaya. Ana ta ram da ‘Yan bindiga da matansu da su ka dawo daga sauke faralin.
Aikin Hajji
Samu kari