Jihar Adamawa
Bayan dakatar wasu daga cikin Kwamishinonin zabe a jihohin Najeriya, Shugaba Bola Tinubu ya nemi amincewar Majalisar Dattawa don korarsu su guda uku.
Gobara ta tashi a gidan man MRS kusa da filin jirgin Yola, yayin da wasu tankoki biyu na man fetur suka kone kurmus. Jami'an kashe gobara na kokarin kashe wutar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya ki amincewa da dokar da za ta kafa sabuwar jami'ar gwamnatin tarayya a jihar Adamawa. Ya ce akwai kura-kurai a ciki.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmad Umaru Fintiri ya bayyana cewa tsare-tsaren tattalin arzikin gwamnatin tarayya karkashin Tinubu, su na kuntata wa talakawan Najeriya.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umar Finitiri ya caccaki tsarin da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta dora tattalin arzikin Najeriya, inda ya ke ganin dole a gyara.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya nada Sani Ahmadu Ribadu, wanda ya kasance kani ne ga Malam Nuhu Ribadu, matsayin sabon Sarkin Fufore.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Finti ya amince da mutane bakwai da aka zaɓa a matsayin sarakunan masarautu bakwai da ya kirkiro, ya faɗi sunayensu.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya ja kunnen masu rike da mukamai a gwamnatinsa kan shiga siyasa a shekarar 2025. Ya ce ba zai lamunci hakan ba.
Hukumar ƴan snada reshen jihar Adamawa ta ce dakarunta sun bazana cikin daji domin ceto fastovi 2 da ƴan bindiga suka yi garkuwa da su jiya Lahadi a jihar.
Jihar Adamawa
Samu kari