Jihar Adamawa
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya dauki nauyin karatun talakawa a karamar hukumar Ganye a jihar Adamawa. Ya raba tallafi ga makarantu
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya rattaba hannu kan sabuwar dokar ta samar da sababbin masarautu da yake ganin za su taimaka wurin dakile matsalolin tsaro.
APC ta fara zage damtse kafin zaben 2027. Jam'iyyar ta rasa Adamawa a zaben 2023. Ankafa kwamitin mutum takwas domin daidaita 'yan jam'iyyar kafin zaben.
Kamfanin TCN ya ce matsalar wuta na shirin zama tarihi. An fara aikin inganta tashoshin lantarki a kasar nan. Kamfanin ya fara aiki daga jihar Legas.
Jam'iyyar APC ta kafa kwamitin sulhu a jihar Adamawa domin warware rikicin cikin gida da ya barke a jam'iyyar. APC ta bukaci hadin kai kafin zabe mai zuwa.
An rufe gasar karatun Al;Kur'ani na 39 a Demsa a jihar Adamawa. Sanata Abbo ya ba mahaddata Keke Napep duk da shi ba Musulmi ba ne. Atiku ya halarci taron.
Jam'iyyar APC ta musanta labarin da ake yaɗawa kan dakatar da Sanata Aishatu Binani daga APC a jihar inda ya ce wannan labarin kanzon kurege ne babu gaskiya.
Hukumar kwastam za ta sayar da man fetur da araha a jihar Adamawa. Hakan na zuwa ne bayan kama man fetur ana shirin fita da shi daga Najeriya ta barauniyar hanya.
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta shiga jimami bayan wasu 'yan daba sun hallaka jami'inta har lahira. Ta cafke wasu mutum biyu da ake zargi da hannunsu.
Jihar Adamawa
Samu kari