Hadarin jirgi
Shugaban karamar hukumar Andoni a jihar Ribas, Erastus Awortu, ya nuna kaɗuwa yayin da wasu jiragen ruwa suka yi ajalin akalla mutane 20 a yankinsa.
Yayin da ake jimamin harin bam kan masu Maulidi a jihar Kaduna, rundunar sojin sama ta amince ba inshora ga jami'anta kan haduran jirgin sama a kasar.
Wani mummunan hatsarin jirgin ruwa da ya auku a jihar Adamawa ya ritsa da wasu mutum biyar. Mutum biyu sun rasa ransu bayan jirgin ruwan ya kife.
Labarin da mu ke samu yanzu shi ne 'Yan maulidi da-dama ake tsoron sun mutu a sakamakon wani bam da ake zargin sojojin sama sun saki a jihar Kaduna.
Hatsarin jirgin sojin da ya auku a Patakwal, babban birnin jihar Ribas shi ne na hudu da ya faru a shekarar 2023 wada ke shirin karewa nan da wata ɗaya.
Da safiyar yau ce Juma'a 1 ga watan Disamba jirgin saman sojin Najeriya ya yi hatsari inda jirgin ya tarwatse a birnin Port Harcourt da ke jihar Ribas.
Bayan kwashe shekaru 80 ana nema, rahotanni sun bayyana cewa an gano jirgin yakin da ya bace tun a lokacin Yakin Duniya na biyu. Warren Singer ne matukin jirgin.
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da mutuwar wani jami'inta yayin wani mummunana hatsarin jirgin ruwa da ya kife a tsakiyar ruwa a jihar Ribas a ranar Asabar.
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Neja ta tabbatar da cewa fasinjoji 10 sun kwanta dama a wani sabon haɗarin kwale-kwale da ya afku a Shiroro ta jihar Neja.
Hadarin jirgi
Samu kari