Hadarin jirgi
Rahotanni sun nuna cewa an ceto gawar mutum biyu biyo bayan hatsarin jirgin ruwan da ya afku a jihar Legas ranar Alhamis da daddare, wasu huɗu sun jikkata.
Terry Tukuwei, daraktan midiya na tawagar kamfen ɗan takarar gwamnan jihar Bayelsa a inuwar APC ya rasu a wani hatsarin jirgin ruwa da ya rutsa da shi.
Wani jirgin ruwa da ya ɗauko mafi akasari mata da kananan yara ya gamu da hatsari a yankin ƙaramar hukumar Ovia ta kudu maso yamma a jihar Edo ranar Alhamis.
An samu aukuwar wani hatsarin jirgin ruwa a ƙaramar hukumar Katcha ta jihar Neja. Hatsarin ya yi sanadiyyar rasuwar yaro ɗaya yayin da wasu da dama suka ɓace.
Yadda ake kukan tashin man fetur, haka komai ya tashi, Man Jet A1 ko ATF da ake amfani da su a jiragen sama sun yi tsada, ‘yan kasuwa su na sayen lita a kan N1000
Labari maras dadi ya zo cewa wasu matasa biyar yan jihar Katsina sun rasa rayukansu kan hanyar zuwa daurin aure daga Katsina zuwa Kano, tuni aka birne su.
An shiga jimamin rashin Sanata Doug Larsen mai wakiltar Dakota ta Arewa a majalisar dattawan Amurka bayan ya gamu da mummunan hatsarin jirgin sama.
An shiga jimami da takaici bayan wani jirgin ruwa ɗauke da fasinjoji ƴan kasuwa ya kife a cikin kogi a jihar Kebbi. Mutane da dama sun nutse a hatsarin.
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Neja ta bayyana cewa ta samu rahoton cewa wani jirgin ruwa da ya ɗauko mutane 22 ya kife ranar Litinin a jihar Neja.
Hadarin jirgi
Samu kari