Abun Bakin Ciki
Malamin addinin Musulunci a Gombe, Farfesa Isa Ali Pantami ya yi ta'aziyyar rasuwar fitaccen malamain Musulunci a jihar, Malam Adamu Abubakar Bajoga.
Bidiyon Faston Cocin Angelican a otel tare da budurwa ya tada cece-kuce a Kenya, inda ake zargin an hada baki don kamashi da neman kudi da bidiyon.
Yayin da ake alhinin rasuwar sakataren gwamnatin jihar Ondo, wasu miyagu da ake kyautata zaton ƴan kungiyar asiri ne sun kashe jigon APC mai mulki, Fisayo Oladipo.
Mark Angel ya fuskanci kalubale a 2024, inda ya yi asarar $3.7m wanda ya jefa shi a bashi, sannan ya fuskanci rikice-rikice, amma ubangiji ya ceci rayuwarsa.
Allah ya yi wa diyar sakataren gwamnatin jihar Sakkwato da yayanta uku rasuwa sakamakon wata gobara da ta kama a gidansu, an fara shirye-shiryen jana'iza.
Rundunar ‘yan sanda ta kama mutane 17 a Afikpo, Ebonyi, bayan sun kashe Uromchi Okorocha bisa zargin maita. Sufeto Janar ya la’anci daukar doka a hannu.
Masu garkuwa da mutane sun sace Farfesa John Ebeh a kofar gidansa, sun kira danginsa suna neman kundin fansar Naira miliyan 10 bayan sun tsoratar da jama'a.
An tabbatar da cewa tsohon shugaban Jami'o'in Abuja da Sokoto, Farfesa Nuhu Yaqub ya riga mu gidan gaskiya a jiya Asabar 4 ga watan Janairun 2024
Gwannan jihar Bayelsa, Douye Diri ya yi alhinin hatsarin da sarakuna suna yi a hanyar zuwa kai masa ziyarar barka da sabuwar shekara, sarki ɗaya ya rasu.
Abun Bakin Ciki
Samu kari