Abun Al Ajabi
Wata uwa ta jawo cece-kuce yayin da ta bayyana tura danta makaranta ba tare da jaka ba, ta ba shi buhun siminiti ya rike saboda yadda yawan yin barna a layi.
Wata matashiya yar Najeriya da ke siyar da tuwon roko ta yadu a TikTok bayan bidiyo ya hasko ta tana hada-hadar shirya abincin domin kaiwa kasuwa. Ta hadu.
Wata budurwa mai kwarin guiwa ta tunkari wani mutumi inda ta bayyana tana so ya zama sugar daddy din ta. Ta dinga rokonsa amma yace ta nema wani, yana da aure.
Wani matashi mai aski wanda aka ambata da suna Otubong ya mutu bayan zargin kwanciya da abokiyar sharholiyarsa a yankin Mile 2 da ke Port Harcourt, jihar Ribas.
Wata matashiyar budurwa ta yi fice a soshiyal midiya yayin da ta yi kokarin dafa kwai karo na farko a rayuwarta amma ta kare da babbaka shi. Ta wallafa bidiyon.
Wani ango da amaryarsa sun yadu a TikTok bayan bidiyo ya nuno su suna keta jeji a kafa zuwa wajen daurin aurensu. Mijin ya taya matar tasa rike rigarta ta baya.
David Baerten ya ce ya shiga damuwa sosai saboda yadda danginsa suka yanke hulda da shi don haka ya yi karyan ya mutu saboda ya koya masu darasi kan zumunci.
Wani dan Najeriya ya haddasa yar dirama a jirgin sama bayan ya nemi jakar kilishinsa ya rasa. Ya hana fasinjoji sauka daga jirgin yayin da ya shiga bincike.
Wani lakcara ɗan Najeriya ya koma roƙon ɗalibansa da su ke gida da su daure su dawo makaranta. Lakcaran ya gaya musu cewa karatu ya kankama su ƙoƙarta su dawo.
Abun Al Ajabi
Samu kari