Abun Al Ajabi
Wani matashi dan Najeriya ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ya baje kolin janareto mai amfani da hasken rana ba fetur ba. Yana iya daukar talbijin.
Wani tsoho da ya rasa matarsa da yaransa biyar ya nuna godiya ga wani bawan Allah da ya yi masa kyautar kudi. Ya tuna yadda mutuwa ta raba shi da iyalinsa.
Wani abun kunya ya faro a wajen wani shagalin biki lokacin da amarya ta yi kokarin mannawa mijinta kiss. Amaryar dai ta yi barin abinci a jikin mijin nata.
Wata mata ta garzaya soshiyal midiya don kokawa a kan abubuwan da ta gani a jakar makarantar diyarta mai shekaru 10. Ta saki hoton wani yaro da wasikar soyayya.
Wata kyakkyawar baturiya ta nuna shirinta na taimakon duk wanda ke son zama mijinta da biza. Bukatarta ya haifar da martani inda maza da dama suka nuna sha'awa.
Wata kyakkyawar budurwa ta nuna shirinta na son taimakawa duk namijin da ya zama mijinta ta hanyar mallaka masa gida, mota da miliyan 50. Tace bata son kishiya.
Gwamnatin Ekiti ta sanar da haramta gasar kiss na kwanaki uku da ake shirin yi a jihar domin shiga kundin tarihi na duniya sannan ta gargadi kungiyar masu otal.
Matashi wanda ya sauya motarsa zuwa mai amfani da iskar gas maimakon fetur ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Mutane da dama na son sanin abun da ya kashe.
Wata kyakkyawar budurwa mai suna Zubaida ta maimaita kayan da mahaifiyarta ta sanya shekaru 29 da suka gabata a ranar aurenta. Hotunan ya burge jama’a da dama.
Abun Al Ajabi
Samu kari