Abun Al Ajabi
Wata mata mai shekara 39 ta garzaya soshiyal midiya inda ta koka kan rashin samun abubuwan jindaɗin rayuwa. Tace har yanzu ba ta saurayi, ƴaƴa da mota ta kanta.
Yan sanda na farautar wani mutum da ya yi ikirarin cewa shi ma'aikacin gidan sarautar Abu Dhabi ne bayan ya shafe watanni 4 a wani otel ba tare da ya biya ba.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya wacce ta bata lokaci wajen amsa tayin soyayyar wani saurayi ta sha mamaki lokacin da ya fara soyayya da wata a layinsu.
Wata budurwa ta jawo cece-kuce a shafin Twitter yayin da ta yada bayanan katin cire kudin saurayinta a Twitter bayan sun samu matsala. Jama asun ga laifinta.
Matashi dan Najeriya ya bayyana dalilin da yasa ya rabu da sabuwar budurwarsa. Ya ce sam bata kware a harkar rubutu ba wanda shine abun da ya fi bata masa rai.
Wata matashiya ya yi fice a soshiyal midiya sakamakon auren wani dan Koriya da ta yi. Bidiyo da hotunan shagalin bikin da aka yi a al’adance ya yadu burge.
Wani Basaraken kasar Mexico mai suna Victor Hugo Sosa daga kauyen Pedro Humelula ya auri kada wacce aka yi wa ado da rigar amare tare da kulla alakar aure.
Wani bidiyo ya nuna wata mata tana gayyato samari da su zo su nemi auren kyawawan ƴaƴanta mata. Ta bayyana cewa sun daɗe babu miji ga shi suna ta ƙara tsufa.
Wani matashi dan Najeriya ya ce matarsa ta shekaru 12 bata sonsa. Ya ce ta fara share shi saboda ya gaza siya mata ragon Sallah, duk da yana da bashi a kansa.
Abun Al Ajabi
Samu kari