Abun Al Ajabi
Yan Najeriya da dama sun nuna alhininsu kan mutuwar wani soja da ya hadu da ajalinsa a hanyarsa ta zuwa daurin aurensa da za a yi a ranar Asabar.
Gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu ta saki jerin garuruwan da matafiya za su samu rangwamen kaso 50 cikin dari na kudin mota da kamfanonin sufurin da ke tsarin.
Jami’an yan sanda sun kama wasu mutane biyu da ke yin jabun lemuka. SP Benjamin Hundeyin ya saki bidiyon kamfaninsu yayin da ake gudanar da bincike.
Wani magidanci ya kashe matarsa saboda wani sabani da ya shiga tsakaninsu a kan shayi. Wannan al’amari ya bai wa mutane mamaki saboda kisa ba karamin al’amari bane.
Gwamnatin jihar Cross River ta amince da tsawaita hutu ga ma’aikatanta. An fara hutun kuma ana sa ran ma’aikata za su koma bakin aiki a shekara mai zuwa, 2024.
Bayan ya sha kaye a zaben gwamnan jihar Kogi, Dino Melaye na PDP ya bukaci yan Najeriya da su aiki tukuru don tara abin duniya. Maganarsa ta haddasa cece-kuce.
Shahararren mai watsa shirye-shirye na kasar Ghana, Michael Houston ya yi wuff da kyawawan yan mata biyu a rana daya. Ya ce ya rasa abokai da dama saboda wannan.
An dakatar da masu gadi da ke aiki a Asibitin mata na Imam Wali da ke Jihar Kano, sakamakon yadda wata mata ta haihu a cikin mota a wajen asibiti saboda sakacinsu.
Gwamnatin jihar Neja karkashin jagorancin Gwamna Umar Bago ta haramta wa ma'aikatan gwamnatin jihar sanya manyan kaya irin su babbanriga zuwa wajen aiki
Abun Al Ajabi
Samu kari