Abun Al Ajabi
A ranar Lahadi, gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya ya yi umurnin gaggauta kama wani jami’in DSS da ya harbi matashi a Bojude, karamar hukumar Kwami.
Wata budurwa ta ba da mamaki yayin da ta ceto wasu mutane 3 da aka sace. Ta yi amfani da dabara wajen kwace binduga AK47 tare da ceto mutane har uku a hannunsu.
Wasu kalamai da wasu 'ya'ya ke fadi game da mahaifinsu da ya rasu sun ba da mamaki a kafar sada zumunta, mutane da yawa suna ta martani mai zafi a kai-akai.
Kowanne irin jama'a suna da nasu irin al'adun a bikin aure. Kudancin Koriya suna daure kafar ango inda ake zabgarsa yayin da ake kwasar gara ana cikin nishadi.
An shiga rudani a coci yayin da ake gab da daura wani aure amma amarya ta tubure tace bata son mijinta. Lamarin ya haddasa cece-kuce a tsakanin mutanen wajen.
Chris Choir matashi ne mai shekaru 30 a duniya dake dab da zuwa kwalejin likitancin hakora amma ya fasa. Ya fara bada hayar dakuna kuma kasuwancin na kai masa.
Wata kyakkaywar budurwa ta ba da labarin halin da ta tsinci kanta bayan ta yi tafiya tare da yan uwanta zuwa wani bikin aure da aka shirya yi a wata mai kamawa.
Wata kyakkyawar mata ta cika da al'abi a kan yadda cikin da take dauke da shi ya sauya mata kamanni kamar ba ita ba. Jama'a sun tofa nasu a soshiyal midiya.
Wani dan Najeriya mai suna De General ya sanya farin ciki a fuskar mabaraci inda ya ba shi tsabar kudi N100k a nan take, lamarin da ya jijjiga intanet kwanan na
Abun Al Ajabi
Samu kari