Abuja
Babban Bankin Najeriya, CBN ya kawo wani tsari kan biyan kudin kananan hukumomi kai tsaye daga asusun Gwamnatin Tarayya da aka shirya tun watan Janairu.
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa da ta'annati da dukiyar kasa (EFCC), Ola Olukoyede ya koka kan halin 'yan Najeriya dangane da cin hanci.
Daya daga cikin tsofaffin hadiman Muhammadu Buhari ya fusata game da yawan cin hanci da rashawa a Najeriya inda ya bukaci yanke musu hukuncin kisa.
Tun bayan bullar labarin cewa wasu daga cikin Malaman addinin Musulunci a Najeriya za su yi babban karatun Al-Kur'ani, an fara samun rabuwar kai tsakanin malaman.
Dakatattun Yan majalisar Zamfara guda 10 sun yi zanga-zanga a Abuja, suna cewa hakan barazana ce ga dimukuradiyya tare da neman a yi musu adalci.
Wani shaida ya bayyana yadda yan ta'addan Boko Haram su ka bayar da sunan Tukur Mamu da wasu 'yan jarida a matsayin wanda za su shiga tsakani don karbar fansa.
Rahotanni sun ce Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ƙaddamar da wasu matakai don karfafa darajar Naira, ciki har da sassauta wasu dokoki ga ‘yan kasuwar canji.
Tun bayan hawansa mulki, an sanya wa ma'akatun gwamnati da suka hada da barikin sojoji a Abuja, cibiyar BATTIC da kwalejin kimiyya da fasaha sunan Bola Tinubu.
Sanata Samuel Anyanwu da Sunday Ude-Okoye sun yi 'yar arangama kan kujerar sakataren PDP na ƙasa a wurin taron ƴan majalisar amintattu watau BoT.
Abuja
Samu kari