Abuja
Wasu matasa a ƙarƙashin wata ƙungiya, Concerned FCT Youth Group (CFYG) na neman hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) da ta soke zaɓen sanatan birnin tarayya.
Shugaban rundunar yan sandan Najeriya, IGP Usman Alkali Baba, ya ziyarci sabon shugaban PSC, Salomin Arase, sun gana kan muhimman batutuwa na kawo ci gaba.
An zabo alkalai daga jihohin kasar nan domin sauraran batutuwan da suka shafi sakamakon zaben da aka ce wasu 'yan siyasa sun kalubalanta a zaben na bana dai.
Matawalle Ya Bayyana Yadda Gwamnatin Tarayya ta Hukunta El-rufai, Ganduje Dashi Kansa Saboda Wani Dalili Guda a zaben Gwamna ulogan Gwamnatin Tarayya Suka n
Gwamnati ta Saki Sabon Bayani Akan Motocin Tokunbo a Najeriya, Farashin Su Ya Sakko da Kaso 47 Cikin Dari Kuma Sabon Bayani Daga Gwmnatin Tarayya: Farashin
Rundunar 'yan sanda ta kame wasu 'yan Shi'a 19 da ake zargin sun yi zanga-zanga a Abuja ba bisa ka'ida ba. An ce za a gurfanar dasu a kotu kan laifin nasu.
Kotun ƙoli tayi Fatali da Ƙarar Nwajiuba dake Fatan Ta Nuna Rashin Cancantar Takarar Tinubu da Atiku Anyi Fatali da Ƙarar dake Fatan A Nuna Rashin Cancantar
Bashin da Ake Bin Najeriya Yakai Naira Tiriliyan 46 da Biliyan 25, Ofishin Kula da Lamuni na Kasa Ya Bayyana Adadi Bashi da Ake Bin Yan Najeriya, Yan Najeriya
Yanzu Yanzu: Ƴan Shi'a Sun Dirar wa Abuja, Suna Nema A Bawa El-Zakzaky Fasfo ɗin sa an Shi'a Sun Isa Abuja da Yawa Domin Neman Biyan Wata Gagarumar Bukatar Su
Abuja
Samu kari