Abuja
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai farmaki a ƙauyen Yewuti na ƙaramar hukumar Kwali a birnin tarayya Abuja, inda suka sace mahaifin mataimakin shugaban ƙaramar hukuma.
Jami'an hukumar NDLEA, sun samu nasarar cafke wani hatsabibin dillalin kwayoyi, Ibrahim Momoh, da ke gudanar da ayyukansa a babban birnin tarayya Abuja
Rahoto ya bayyana yadda ma'aikatan majalisar dokokin Najeriya ke bin bashin kudin albashin da ya kai na watanni 15 a shekarun da suka yi suna aiki a kasar nan.
Rahoto ya bayyana cewa, an gano adadin motocin da tsohon gwamnan CBN ya siya da kudaden da ake zargin ya kwashe ya mayar dasu na shi a kasar nan.
A yan kwana kin nan an rika samun rahotanni na zargin sace al'aura (mazakuta) a jihohin Najeriya daban-daban kamar Nasarawa, Bauchi, har ma da birnin tarayya Abuja.
Alkalin babban kotun tarayya da ke Abuja ya bada umurnin a tsare Godwin Emefiele, tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) a gidan yarin Kuje da ke Abuja.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya ce, ya kamata dalibai su zama shuwagabanni masu hangen nesa, ta hanyar kauracewa shan sigari ko kuma kurbar barasa.
Ofishin jakadancin Saudiyya da ke birnin tarayya Abuja, ya bayyana cewa fasinjohi 177 da Saudiyya ta hana su shiga, sun karya dokokin shiga ƙasar ne.
Legit.ng ta yi bayanin duk wani abu da kuke da bukatar sani game da sabon tsarin zana jarabawa ta Kwamfuta (CBT) da Hukumar WAEC ta bullo da shi.
Abuja
Samu kari