Bola Tinubu
Ana kyautata zaton Tinubu zai yi wasu manyan ande0nade jim kadan bayan rantsar dashi a gobe Asabar 29 ga watan Mayu. An bayyana wadanda zai iya nadawa a gobe.
Asiwaju Ahmed Bola Tinubu, fittacen dan siyasa ne a Najeriya kuma tsohon gwamnan jihar Legas wanda a yanzu shine dan takarar shugaban kasa na APC a zaben 2023.
Ma’aikatar ayyuka na musamman ta fitar da sunayen 'yan siyasa da tsofaffi da Gwamnoni masu-ci da za a ba shaidar girma da Sarakuna da ba su taba samun lambar ba
Jam'iyyar NNPP ta kasa ta yi watsi da labaran da ake yadawa na cewa dan takararta na shugabancin kasa, Rabiu Musa Kwankwaso zai koma jam'iyyar APC mai mulki.
Wani fitaccen fastion Najeriya, Theophilus Olabayo, ya yi hasashen cewa za a rantsar da Bola Tinubu a matsayin shugaban kasar Najeriya a ranar 29 ga watan Mayu.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iiyyar Labour ya ce zai yi amfani da rantsar da Tinubu a matsayin wata dama da za ta kai shi ga nasara kan kwace mulkin kasa.
A halin da ake ciki, kasar Amurka ta turo wasu jami'anta da za su yi aiki a lokacin da za a rantsar da Bola Ahmad Tinubu a gobe Litinin kamar yadda doka ta aje.
Mun tattaro muku sunayen wasu manyan 'yan siyasa da fastoci da ba su son a rantsar da zababben shugaban kasa Bola Tinubu a ranar 29, ga watan Mayu mai zuwa.
Fasto Tunde Bakare ya bayyana cewa, zai karbi matsayin minista idan gwamnatin Tinubu ta dauki kujerar ta ba shi a wannan karon bayan karbar mulkin Bola Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari