Bola Tinubu
Gwamnan jihar Ondo ya bukaci ayi watsi da tsarin canza kudi. Rotimi Akeredolu yana ganin tsarin sauya takardun kudi ya karawa jam’iyyar APC bakin jini a 2023.
Yayin da ya rage kwanaki kaɗan babban zaɓen shugaban kasa 2023, ɗan takarar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, da abokin takararsa sun ja tawaga zuwa wurin Wike.
Hajiya Maryam Salihu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta ce Asiwaju Bola Tinubu ba kudi ne yasa ya ke neman takarar shugabancin kasa ba a 2023.
Dan takarar shugaban kasa a APC, Bola Ahmad Tinubu ya ce tabbas zai kawo karshen yajin aikin ASUU idan aka zabe shi ya zama shugaban kasa a zaben bana; 2023.
Femi Gbajabiamila wanda shi ne Shugaban majalisa ya ce sauya kudi tsari ne mai kaifi biyu. Rt. Hon. Gbajabiamila yana ganin Bola Tinubu ake yaka da sunan tsarin
Za a ji matsayar duka 'yan takaran shugaban kasa a zaben 2023 bayan Bankin CBN da goyon bayan gwamnatin tarayya ya fito da sababbin N200, N500 da kuma N1000.
Mustapha Audu wanda shi ne Kakakin kwamitin yakin neman zaben APC a Arewa maso tsakiya, ya soki tsare-tsaren Gwamnatin Muhammadu Buhari na tattalin arziki.
A madadin Sarakunan Imo, Dr. Emmanuel Chukwuagina Okeke CFR ya bada sarauta ga Muhammadu Buhari a wajen taya APC da Bola Tinubu kamfe a yankin Kudancin Najeriya
Dattawan Arewa sun bayyana cewa, akwai bukatar Tinubu da ATiku idan daya ya samu shugabanci ya samu abokai na gari don tafiyar da mulki cikin tsanaki matsala.
Bola Tinubu
Samu kari