Bola Tinubu
Rahotanni sun nuna cewa neman wanda zai gaji kujerar Emefiele ta gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) yayi nisa. An lissafo wasu manyan mutane da ake zato.
Mataimakiyar Gwamnar farko a tarihi za ta canza kasa kafin Yuni, za ta cika alkawarin da ta dauka na cewa muddin APC ta lashe zabe, ta tashi daga ‘Yar Najeriya.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta gayawa kotu dalilin da ya sanya Atiku bai cancanci lashe zaɓen shugaban ƙasa ba. INEC ta ce Tinubu ne ya cancanta
Lauyan APC a kotun zabe, ana shirin jikawa Peter Obi aiki bayan ya shigar da kara, ya ce tun farko Obi ba 'Dan LP ba ne, kuma bai tsaida abokin takararsa ba.
Gwamnan jihar Ebonyi ya bayyana cewa, babu wanda ya isa ya dakatar da rantsar da Bola Ahmad Tinubu duk duniya. Ya bayyana hakan ne bisa wasu dalilai masu yawa.
Wani kotun majistare da ke Abuja ya hana belin wani mai zanga-zangar adawa da bikin rantsar da zababben shugaban kasa, Bola Tinubu a ranar 29 ga watan Mayu.
Hukumar zabe ta INEC ta bayyana cewa, Peter Obi ya shirga wa kotun zabe karya, ba shi ne 'yan Najeriya suka zaba ba, sun zabi Bola Ahmad Tinubu ne a zaben bana.
Tun da aka samu Musulmai biyu da za a rantsar a matsayin shugaban kasa da mataimaki, Mataimakin Shugaban APC na Arewa bai yarda Musulmi ya karbi Majalisa ba.
Kungiyar SERAP da CJID za su yi shari’a da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari bayan hirar da aka yi da Yusuf Datti Baba Ahmed ta jawowa Channels tarar N5m.
Bola Tinubu
Samu kari