Bola Tinubu
Sanata Smarta Adeyemiz ya shawarci yan takarar da suka sha kashi a babban zaben 2023da aka kammala, ya ce ba'a taba sahihin zabe kamarsa ba a tarihin Najeriya.
Chimamanda Adichie ta fito ta rubuta budaddiyar wasika ga Shugaba Joe Biden na kasar Amurka ta ce yarda da sakamakon zaben Najeriya zai bata mutuncin Amurka
Ana farautar wadanda Bola Tinubu zai ba mukami a Gwamnatinsa idan ya dare kan mulki. Wasu da ake kawowa a rai sun hada da Muhammadu Sanusi II ko James Faleke.
Wata kungiya tayi kira ga zababben shugaban ƙasa, Bola Tinubu, yaba gwamnan jihar Plateau, Simon Lalong, muƙamin sakataren gwamnatin tarayya a gwamnatin sa.
An fahimci cewa wasu wadanda Bola Tinubu yake jin shawararsu, sun dage Sanusi Lamido Sanusi watau Muhammadu Sanusi II ya koma kan kujerarsa na Gwamnan CBN.
Ɗan takarar da ya nemi tikitin shugaban ƙasa a inuwar APC mai mulki, Nicolas Felix, ya ce tsohon gwamnan Legas ka iya naɗa yan wata jam'iyya a gwamnatinsa.
Ana ta yada cece-kuce da jita-jitan cewa, Tinubu bai da lafiya, sai kawai aka gano hotonsa a kasar waje yana cin duniyasa da tsinke tare da matarsa Oluremi.
Zababben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya fara zakulo mutanen da zai naɗa a manyan muƙamai masu tasiri a sabuwar gwamnati bayan 29 ga watan Mayu.
Yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke shirin barin ofis, hukumar CCB ta bukaci su bayyana adadin kadarorin da suke dashi don kubuta daga alamar rashawa.
Bola Tinubu
Samu kari