Bola Tinubu
Kusan duk wani kamfani da aka rufewa akawun ya kubuta daga takunkumin CBN. Abin ya shafi kamfanonin Bamboo, Nairabet, abokiFX da assun Zahraddeen Haruna Shahru
A cikin watan Muharram 1445 A.H, Farfesa Ibrahim Maqari ya ce dole a kara albashi. Sani Umar Rijiyar Lemu ya yi wa’azi game da komawa Allah a cikin tsanani.
Gwamnan rikon kwarya na CBN ya yi magana kan canjin kudi da aka fara a Najeriya. Babban bankin kasar yana sa ran za a daina ganin tsofaffin N200, N500 da N1000
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu yana ta jan ƙafa wajen bayyana sunayen ministocinsa duk da lokaci yana ta ƙara matsowa da yakamata ya miƙa sunayen ga majalisa.
Kungiyar dattawan APC a Bayelsa ta ce Goodluck Jonathan ya ce a ba shi Minista daga jihar, ana sa ran Tinubu ba zai bari kura ta ci bugu, gardi ya karbi kudi ba
Gwamna Dapo Abiodun ya ce ba komai ya jawo cire tallafin fetur ba sai asarar cikinsa, a dalilin tsarin tallafin, ana rasa Naira tiriliyan hudu kowace shekara.
Shugaban ƙasa Bola Tinubu zai miƙa jerin sunayen ministocinsa ga majaisar dattawa a cikin satin nan. Sanata Bamidele ya ce ranar Alhamis za su isa majalisa.
Ana zargin cewa a lokacin Abdullahi Adamu babu taron da ake gudanarwa, majalisar NWC ta zama ‘yar kallo a APC, Adamu sun yi kama-karya da su ke rike da jam'iyya
Bayan Shugaba Bola Tinubu ya cire tallafin mai a kasar, an samu raguwar amfani da man fetur a kasar kamar yadda aka saba gani a baya kafin cire tallafin mai.
Bola Tinubu
Samu kari