Bola Tinubu
Sabon ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya bayyana adadin gwamnonin PDP da suka gabatarwa Shugaban kasa Bola Tinubu sunayen mutane don nada su mukamai.
Ministar harkokin jin ƙai da yaye talauci, Dakta Betta Edu, ta bayyana cewa shugavan ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, na shirin cire yan Najeriya daga kangin talauci.
Sabon ministan ilimi a gwamnatin Bola Tinubu, Farfesa Tahir Mamman, ya bayyana cewa zai yi aiki kamar magini a muƙamin da shugaban ƙasa ya ba shi. Ya bayyana.
Wata kungiyar jama'a ta roki shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da ya sanya baki a kan takkadamar da ke kewaye da gudanarwar kotun zabe a jihar Kano.
Tsohon gwamnan jihar Rivers kuma ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce sai da ya rubuta wasika ga shugaban jam'iyyar PDP da masu ruwa da tsaki kafin karbar mukami.
David Umahi da Ibrahim Geidam Sanatoci ne amma su ka hakura da aikin majalisa. Kafin nada shi ministan noma da samar da abinci, Abubakar Kyari ya je majalisa.
Yau Litinin 21 ga watan Agustan shekarar 2023 ne aka sa ran Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai rantsar da sabbin ministocin gwamnatinsa da majalisa ta tantance.
Rahoton Bankin Raya Nahiyar Afirka, AfDB da hadin gwiwar cibiyar ci gaban masana'antu ta saka Najeriya a jerin kasashen Nahiyar Afirka mafi karfin masana'antu.
Peter Obi, jagoran jam'iyyar Labour Party (LP) ya yi magana kan batun hadewa Atiku Abubakar da Rabiu Musa Kwankwaso domin ƙwace mulki a hannun jam'iyyar APC.
Bola Tinubu
Samu kari