Bola Tinubu
Ƴan Najeriya sun yi martani bayan an yi wani muhimmin kira ga shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa ɗansa Seyi Tinubu, a muƙamin minista a gwamnatinsa.
Lateef Fagbemi ya na cikin wadanda aka fara rantsarwa a kujerar minista, shi ya zama babban lauyan gwamnatin tarayya, za ku ji aikin da ke gaban dukkaninsu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi wasu sauye-sauye a ma'aikatun sabbin ministoci da ake rantsarwa yanzu haka a Abuja, Oyetola da Alkali na daga cikinsu.
Kwamred Anas Kaura, hadimin karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya bayyana yadda 'yan ta'adda su ka shiga taitayinsu tun bayan nada Bello Matawalle minista.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada Injiniya Abubakar Momoh a matsayin Ministan ci gaban Neja Delta. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da kakakinsa ya saki.
Shugaban cocin 'Adoration Ministry in Enugu, Nigeria' (AMEN), Rabaran Fr. Mbaka, ya bayyana cewa ya hango wani mummunan abu da ke shirin faruwa a Najeriya.
Fafaroma Francis ya roki kasashen duniya da su shiga tsakani don zaman lafiya bayan ECOWAS ta ki amincewa da tsarin ba da mulki na sojojin Jamhuriyar Nijar.
Atiku Abubakar, ‘Dan takarar PDP a 2023 sun hadu da jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Kwankwaso. Daga nan ne sai aka zauna da jagoran tafiyar Obidient, Peter Obi.
Ganin halin da aka shiga, an rabawa duka jihohi tallafi saboda an shiga matsi. Gwamnoni sun ce ba za su raba tallafi ba kuma a bukaci su maido kudin cikin asusu
Bola Tinubu
Samu kari