Bola Tinubu
Rahoton nan ya nuna yadda matasa masu ruwa da tsaki a APC su ka samu sabani a junansu a game da wanda ya dace ya zama ministan harkokin matasa a gwamnati mai-ci
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince malaman addinin musulunci su sake komawa Jamhuriyar Nijar domin sake tattaunawa da gwamnatin mulkin sojojin ƙasar.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, na gana wa yanzu haka da manyan malaman Addinin Musulunci a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja kan halin da ake ciki a Nijar.
Sojojin juyin mulkin jamhuriyar Nijar sun ce ba zai yiwu su mayarwa da hamɓararren shugaban ƙasa Mohamed Bazoum mulkinsa ba. Abdulsalami Abubakar ne ya bayyana.
Injiniya Abubakar Momoh ya zama Sabon ministan Neja-Delta a Najeriya. Momoh ya bayyana Sanata Adams Oshiomhole a matsayin wanda ya kai sunansa zuwa Aso Rock.
A makon nan ne Jam’iyyar APC ta gudanar da zabe, an samu sababbin Shugabanni 6 da za su rike NWC, su taimakawa Abdullahi Ganduje bayan wasu sun bar mukamansu.
Kwana biyu bayan kama aiki a matsayin ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana tsare-tsaren da hukumar babban birnin tarayya ke yi don farfado da layin dogo.
Wani bidiyo ya karade kafofin sadarwa inda aka gano matashi ya kwanta har kasa ya na rokon Tinubu kan halin da ake ciki, ya roki shugaban cikin harshen Yarbanci
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu zai sake zabo Kwamishinoni da zai nada. Mai girma Gwamnan ya aika sunayen mutane 39, amma an dawo masa da wasu 17 a yau.
Bola Tinubu
Samu kari