Bola Tinubu
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓe da ke zamanta a Jos babban birnin jihar Filato ta ƙwace kujerar sanatan PDP Napoleon Bali tare da miƙawa ministan Tinubu Simon Lalong.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, fasto Babatunde Elijah Ayodele ya shawarci Atiku Abubakar da Peter Obi da ka da su ɗaukaka ƙara zuwa kotun ƙoli.
A yau Bola Tinubu ya zauna da Gwamnatin UAE, an cire takunkumi a kan 'Yan Najeriya. Za a cigaba da zuwa Dubai bayan Bola Tinubu ya sa baki a rikicin da ya gada.
A maimakon haka, sanarwa ta fito daga fadar Aso Rock a kan rage adadin masu biyan haraji. Babu niyyar karawa al’umma, Bola Tinubu ya ce za su rage kawo sauki.
Wani mai sharki kan al'amuran al'umma Durojaiye Ogunsanya ya fito ya bayar da shaida kan taƙaddamar takardun karatun shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinibu.
Ma'aikata sun gigice da Bola Tinubu ya fara binciken ‘barnar’ da aka yi a bankin CBN. Sannan Gwamnatin tarayya za ta yi bincike a Hukumar NIRSAL inda aka rika sata.
Rahoto ya zo cewa Shugaban Kasar Amurka ya Jinjinawa Bola Tinubu. A makon jiya aka yi taron G20 a Indiya inda shugabannin duniya su ka hadu da Joe Biden.
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya bayyana cewa a yanzu haka Najeriya na bukatar tsabar kuɗi har naira tiriliyan 21 domin magance matsalar karancin gidaje.
Wasu matasa sun daka wawa kan motoci uku da ke dauke da buhunan shinkafa na tallafin Tinubu a jihar Kwara yayin da su ke dakonsu zuwa inda za a raba.
Bola Tinubu
Samu kari