Bola Tinubu
Jami'ar jihar Chicago daga ƙarshe ta saki kwafin takardun shaidar karatun shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu. Hadimin shugaban ƙasar ne ya sanya su a Twitter.
Kamfanin mai na NNPC ya bayyana irin ribar da ya samu a cikin watanni uku na shekarar 2023, ya ce ya samu ribar Naira biliyan 18.4 wanda bai taba samu ba.
Za a ji labari cewa An yi kira ga Bola Tinubu a wajen taron Goke Omisore Annual Lecture (GOAL) da The Voice of Reason (VOR) ta shirya wannan karo a Legas.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya lashi takobin kawo karshen rikicin manoma da makiyaya da ya ƙi ci ya ƙi cinye a faɗin sassan Najeriya.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada mutane 11 mukamai a cikin kwanaki 15 na farkon watan Satumba. Daga cikinsu akwai Zacch Adedeji, mukaddashin shugaban FIRS.
Bola Tinubu ya ce ba zai zama shugaban kasan da zai rika bada uzurori ba, ya ce babu dalilin da ‘Yan Najeriya za su zauna a talauci, mutanenmu ba malalata ba ne.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana matsayin ministan Abuja, Nyesom Wike da cewa ya wuce minista a wurinshi, hadiminsa ne na musamman kuma masoyi.
Shugaban hukumar tara kudaden haraji ta kasa (FIRS) da aka tsige, Muhammad Nami ya magantu bayan umurnin Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Jawabin da aka samu daga ofishin mai magana da yawun bakin Bola Tinubu dabam da na UAE. Minista ya ce ba za a iya tsaida lokacin sake dawo da kamfanin jirage ba.
Bola Tinubu
Samu kari