Bola Tinubu
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya bayyana cewa kudin da su ka ware Naira miliyan 854 na auren zaurawa shi zai zama kamar tallafin rage radadi a jihar.
A ranar Alhamis, 14 ga watan Satumba ne Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada minsta Zacch Adedeji a matsayin mukaddashin shugaban hukumar FIRS.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada mai ba shi shawara na musamman kan harkokin kudaden shiga, Zacch Adelabu Adelabu, a matsayin mukaddashin shugaban FIRS.
Ministan harkar wuta ya fito ya yi dogon bayani a game da durkushewar babban layin lantarki, Adebayo Adelabu ya ce matsala ce aka samu, hakan ya yi sanadiyyar cikas.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya koka a kan yadda yan bindigar da ke fitowa daga sauran yankunan kasar ke boyewa a jiharsa tare da addabar al'umma.
Bola Tinubu ya aika Mataimakinsa ya wakilce shi a Cuba, shi kuma ya na UAE. Wannan ce tafiya ta hudu da Kashim Shettima zai yi tun bayan shigansa ofis.
Sanatan birnin tarayya Abuja, Ireti Kingibe ta caccaki ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike kan naɗin sakatarori takwas na hukumar FCTA da ya yi.
Ana jita-jitar za a karfafa Naira a Najeriya, farashin Dala ya doshi N1000 a kasuwar canji, dama can daga ji an san hakan da kamar wahala Dala ta karye.
Remi Tinubu ta raba makudan kudi tamkar ba ta son dukiya. Uwargidar Najeriya ta yi amfani da gidauniyarta wajen bada tallafin N500m ga mazauna da dangogi
Bola Tinubu
Samu kari