Bola Tinubu
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi ya yi magana kan muhimmancin bin doka da oda da barazanar da ƙin yin hakan ka iya yi ga dimokuradiyya.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana cewa zai yi amfani da bashin dala biliyan 3.5 don inganta rayuwar yara mata da makamashi da kuma wutar lantarki a kasar.
Magoya bayan Bola Tinubu za su yi murna da hukuncin da aka yi. Kotun mazaba a Amurka ba ta yarda ta tursasawa jami’an gwamnati fitar da bayanai game da Tinubu ba
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bai wa kotun koli shawarar yin azumin kwanaki uku don gano gaskiyar takardun Tinubu ma su cin karo da juna.
Ministan Abuja ya dage wajen ganin yadda za a tara kudin shiga. Nyesom Wike ya na so a tabbatar da dokar haraji ta na aiki a Abuja, hakan zai kai mutane kurkuku.
Gwamnati na kokarin hana Dala cigaba da tashin kullum-yaumin. Dalar Amurka ta dade da haura N1000 a kasuwar canji, Edun ya shaida cewa ana fama da karancin kudi.
Dauda Lawal ya fito da bayanai da za su gaskata zargin da yake yi wa Bello Matawalle. An tona yadda Matawalle ya yi bindiga da dukiyar Zamfara a aikin filin jirgi.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga taron majalisar zartarwa karo na uku tun bayan hawan gwamnatinsa a fadar shugaban ƙasa da ke birnin tarayya Abuja.
A game da tsarin da aka kawo, za a gane ba dole ba ne abinci ya yi sauki ko Dala ta yi araha, babu tabbacin farashin shinkafa za ta sauko nan gaba kadan.
Bola Tinubu
Samu kari