Bola Tinubu
Shugaban kasa Tinubu, taya murna ga tazarcen Gwamna Hope Uzodimma na Imo da Douye Diri na Bayelsa, da kuma zababben gwamnan jihar Kogi, Usman Ododo.
Yusuf Adamu Gagdi ya bayyana cewa gaskiya lamari, babu inda ya fito na bukaci ayi bincike kan Gwamnatin Bola Tinubu da ta cire tallafin man fetur.
Bola Tinubu zai gyara dokar kasa a Majalisa saboda Sarakuna su yi karfi a Najeriya. Tinubu ya yi wannan alkawari ne wajen bikin taya Sarkin Ondo cika shekaru 70.
Shugaban kasa Tinubu zai yi Umrah a kasar Saudiyya bayan halartar wani taron zuba hannun jari da aka yi kan matatun man Najeriya da yadda za su gyaru.
Mutane su na ta tofa albarkacin bakinsu ganin yadda ake ta ruwan mukamai ba. Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya cigaba da nade-naden mukamai a gwamnatinsa.
Dan majalisar tarayya na APC, Yusuf Gadgi ya bayyana cewa akwai lokacin da zai zo zasu tambayi Asiwaju ina aka kai makudan kuɗin tallafin man fetur da aka cire.
A jiya Najeriya da gwamnatin Saudi Arabiya su ka shiga wata yarjejeniyar harkar mai da gas. Hadimin Ministan ya nuna a dalilin haka, za a samu cigaba a harkar.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi kira da a tsagaita wuta a yakin da ke wakana tsakanin Falasɗinawa da Isra'ila, ya nemi a bu hanyar masalaha.
Tsarin da CBN ya fito da shi, ya na cigaba da tasiri ga tattalin arziki. Farashin kayayyaki a kasuwa za su harba bayan Kwastam ta daidaita kudin shigo da kaya.
Bola Tinubu
Samu kari