Bola Tinubu
Tsohon SGF, Babachir Lawal, a ranar Laraba, 8 ga watan Nuwamba ya bayyana cewa Wale Edun da David Umahi ne kawai suka cancanta a ministocin Tinubu.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya shilla zuwa ƙasar Saudiyya domin halatar taron Saudiyya da nahiyar Afirika wanda za a gudanar a birnin Riyadh na ƙasar.
Gwamnati ta fadi abin da ya sa ba za iya yi wa ‘Yan Najeriya karin kudin wuta ba. Minista ya tabbatar da cewa har gobe gwamnatin tarayya ta na biyan tallafin wuta.
A ranar Laraba, 8 ga watan Nuwamba, Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin sabbin kwamishinoni 20 domin su yi aiki a hukumar kidaya ta kasa wato NPC.
Hukumar EFCC ta bi umarnin babbar kotun Tarayya inda ta mika tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele a yau Laraba 8 ga watan Nuwamba a birnin Tarayya Abuja.
Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya sanya hannu kan karin kasafin kudin N2.17tn na shekarar 2023 a fadar shugaban kasa da ke Abuja a ranar Laraba, 8 ga watan Nuwamba.
An bayyana mabanbantan ra'ayoyi kan sukar da wasu ƴan 'Obidients' suka yinwa Peter Obi bayan ya amince da hukuncin da kotun ƙoli ta yanke kan zaɓen shugaban ƙasa.
Jam'iyyar APC reshen Amurka ta yi Allah wadai da kirayen-kirayen da ake na shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi murabus daga kan mulkin ƙasar nan.
An ba Atiku Abubakar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), shawara guda biyu kan abin da zai yi bayan rashin nasara a kotun koli.
Bola Tinubu
Samu kari