Bola Tinubu
Sanata Ali Ndume, daga jihar Borno ya kwatanta gwamnatin tsohon Shugaba Buhari da ta Bola Tinubu mai ci yanzu, ya ce Tinubu ya kaucewa kura-kuren Buhari.
Akasin ikirare-ikirare da suka bazu, gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ba ta saka hannu kan yarjejeniya na halasta auren jinsi ko madigo da luwadi a Najeriya ba.
Tsofaffin shugabannin kasa na mulkin farar hula da sojoji kamar Olusegun Obasanjo, Goodluck Jonathan da Muhammadu Buhari su na da kaso a kasafin kudin 2024.
Gwamnatin tarayya ta yi magana kan basussukan watanni tara da masu amfani da shirin N-Power suke bi. Gwamnatin ta ce za a biya kudaden da zarar an gama gyara.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya bayyana cewa ya siyar da hannun jarinsa na kamfanin Intels kuma baya da wata alaka yanzu da kamfanin.
Bola Tinubu ya na shan wani sukan bayan gabatar da kasafin kudin 2024. Jama’a sun soki yadda aka dauki mutum 1400 zuwa Dubai ana kashe daloli masu yawa.
Muhammadu Buhari ya kewaye kan shi da barayin gwamnati a mulkinsa. Irinsu Ali Ndume su na zargin akwai wasu miyagu da aka yi a gwamnatin 2015 zuwa 2023.
Dan majalisar tarayya, Alhassan Doguwa, ya karyata ikirarin cewa Shugaban kasa Bola Tinubu ya gabatarwa yan majalisa da fankon kasafin kudin shekara mai zuwa.
Mafi karancin albashi a yau N30, 000 ne, zuwa Maris babu wanda za a biya wannan kudi.Gwamnati ta ce nan da 'yan watanni kadan sabon tsarin albashi zai soma aiki.
Bola Tinubu
Samu kari