Bola Tinubu
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta gina gidaje da asibitoci saboda abin da ya faru a Tudun Biri. Da ya kai ziyara, Kashim Shettima ya ce za su dauki matakai.
Mai girma Bola Tinubu ya nada mukamai a Hukumar NCDMB da Majalisar NCP daga dawowa daga taron COP28 da aka yi a Dubai. Felix Ogbe ya zama shugaban NCDMB.
'Yan Arewa mazauna Kudancin Najeriya sun fito zanga-zanga kan hukuncin shari'ar zaben jihar Kano inda su ka bukaci a yi adalci cikin hukuncin da za a yanke.
Tsohon ministan kudi kuma dattijon ƙasa, Chief Olu Falae, ya jaddada cewa bai kamata Shugaban Ƙasa a Najeriya ya zauna kan kujerar ministan man fetur ba.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa za ta hukunta duk wanda aka gano yana da hannu a tashin bama-bamai a kauyen Tudun Biri da ke jihar Kaduna.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya yi martani kan masu zanga-zangar sai ya mukaminsa na Minista inda ya ce dimukradiyya ce kowa ya na hakkin nuna damuwarsa.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) Sanusi Lamido Sanusi, ya yi magana kan zaman shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ministan man fetur na kasar nan.
Wata zanga-zanga ta sake barkewa a Abuja yayin da wasu mazauna birnin tarayya suka yi tururuwa don adawa da masu neman a tsige Nyesom Wike daga kujerar minista.
Kasar Amurka ta shawarci Najeriya kan horas da dakarun sojinta wajen amfani da fasahar Artificial Intelligence (AI) yayin kai hare-hare, don dakile harin kuskure.
Bola Tinubu
Samu kari