Bola Tinubu
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya bayyana cewa a yanzu haka Najeriya na bukatar tsabar kuɗi har naira tiriliyan 21 domin magance matsalar karancin gidaje.
Wasu matasa sun daka wawa kan motoci uku da ke dauke da buhunan shinkafa na tallafin Tinubu a jihar Kwara yayin da su ke dakonsu zuwa inda za a raba.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya, ta sanar da karbo rancen kuɗaɗe har dala miliyan 163 domin bunƙasa noman alkama a ƙasa baki ɗaya. Kashim Shettima ne ya bayyana.
Fasto Daniel Olukoya ya kalubalanci sauran Fastoci da ke hasashen zabe da cewa sun zubar da mutuncin addinin Kirista, ya ce su manzannin karya ne.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Fasto Elijah Ayodele ya yi nuni da cewa Atiku da Peter Obi asarar kuɗi kawai za su yi a kotun ƙoli.
Mutum ba zai yi kuskure ba idan ya ce Najeriya ta zama kasar da aka tafka rashin gaskiya. Kanal Dangiwa Umar ya ce Muhammadu Buhari ya yaudari jama’a.
Gwamna Soludo ya yabawa Tinubu bisa ba da mukamai masu kyau ga yankin Kudu maso Gabas duk da kuwa basu zabe shi a zaben da aka gudanar a shekarar nan.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai gana da shugabannin ƙasae haɗadɗiyar daular Larabawa (UAE) a wani yada zango a birnin Abu Dhabi bayan ya baro ƙasar Indiya.
Shahararren dan kwallon kafa, Cristiano Ronaldo ya ba da gudumawar otal dinsa mai suna Pestana CR7 mafaka a Morocco bayan girgizar kasa da ya kashe mutane da dama.
Bola Tinubu
Samu kari