Bola Tinubu
Abdulmumin Jibrin ya hadu da shugaban kasa Bola Tinubu a Aso Rock a ranar Juma'a, sun tattauna a kan abin da ya shafi siyasar Kano da shugaban kasan.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana Buhari a matsayin jajirtaccen shugaba kuma mai kishin kasa wanda ya sadaukar da rayuwarsa ga ci gaban Najeriya.
Sarkin Kuwait, Sheikh Nawaf Al-Ahmad ya riga mu gidan gaskiya ya na da shekaru 86 a duniya, marigayin ya rasu ne a yau Asabar 16 ga watan Disamba.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci jakadun kasashe uku su maida hankali wajen faɗaɗa kasuwanci da zuba hannun jarida a Najeriya son amfanin kowa.
Kungiyar matasa marasa aikin yi a Najeriya (CUYN) ta yaba da ayyukan da ministar ayyukan jin kai da kawar da fatara, Dr Beta Edu, bayan ta hau kan kujera.
Kungiyar kalibalar Ijawa ta zargi shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu da karkata aɓangaren Wike a rikicin siyasar da ke waka a jihar Ribas, ta ce ba zata yarda ba.
Adebayo Adelabu, ministar wutar lantarki a Najeriya ya sake dawowa jam'iyyar APC a hukumance ranar Jumu'a, ya ce abinda mutane suke tunani ba haka yake ba.
Festus Keyamo ya kori dukkan daraktocin sufurin jiragen sama kasa da sa’o’i 24 bayan da shugaba Tinubu ya ba da umarnin korar shugabannin hukumomin sufurin jiragen.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya fadi bayan kammala bikin ranar haihuwarsa a otal din Transcorp Hilton da ke Abuja a jiya Alhamis.
Bola Tinubu
Samu kari