Bola Tinubu
Za a aiwatar da shawarwarin da kwamitin Steve Oronsaye ya ba gwamnatin Goodluck Jonathan. An bada shawara ma'aikatu su hadu wuri guda, wannan zai rage batar da kudi.
Shugaba Tinubu ya kuduri aniyar aiwatar da rahoton Stephen Oronsaye wanda ya ba da shawarar kafa gwamnati mai sassaucin ra'ayi. Akwai abubuwan da ya kamata ku sani
Shugaban kasa Bola Tinubu ya kuduri aniyar aiwatar da rahoton Stephen Oronsaye da ya nemi gwamnati ta hade wasu hukumomi waje daya tare da rushe wasu.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar SDP, Adewole Adebayo, ya yi nuni da cewa 'yan Najeriya za su ci gaba da ji a jika kan manufofin Shugaba Tinubu.
Awanni kadan bayan gargadi daga hukumar 'yan sanda, da safiyar yau Litinin ce 26 ga watan Faburairu aka barke da zanga-zanga a jihar Legas kan halin da ake ciki.
Wasu kungiyoyin fararen hula guda 65 sun janye daga shiga zanga-zangar da kungiyar kwadago ta kasa ta shirya aa fadin kasar nan kan tsadar rayuwa.
Masu yi wa kasa hidima (NYSC) sun mika kukansu ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan wuyar da suke sha saboda tsadar rayuwa. Sun bukaci a kara musu alawus.
Bayan kalaman wani malamin addini kan Remi Tinubu, wata kungiya a Arewacin Najeriya, Arewa Think Tank ta yi martani inda ta bukaci a hukunta malamin.
Ayo Fayose ya fito ya fallasa yadda Muhammadu Buhari ya jefa Najeriya a kangin bashin shekaru. ‘Dan siyasar ya ce gwamnatin Muhammadu Buhari ta maida Najeriya baya.
Bola Tinubu
Samu kari