Bola Tinubu
Shugaba Tinubu ya ce Babatunde Irukera ba ya iya aiwatar da aikinsa yadda ya kamata, shi ya sa aka tsige shi daga shugaban hukumar kare masu amfani da kaya ta FCCPC.
Kungiyar NLC ta bada wasu shawarwari da bukatu da ‘yan kwadago da sauran takwarorinta su ka dakatar da zanga-zangar lumunar gama-garin da aka shirya.
Ana ta yawo da labarai cewa an ankarar da sojoji a kan shirin kifar da gwamnatin tarayya. Ministan labarai ya ja kunnen masu yada irin labaran nan na bogi.
Farashin canjin Dala zuwa Naira ya karu sosai daga lokacin mulkin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo zuwa lokacin mulkin shugaban kasa Bola Tinubu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa matakin da ya dauka domin cire tallafin man fetur, ya dauke shi ne domin tabbatar da gaskiya a bangaren makamashi.
Kabilar Igbo sun bayyana dalilin da ya sa ba za su shiga zanga-zangar da ake yi a fadin Najeriya ba baki daya kan tsadar rayuwa inda suka ce an nuna musu wariya.
A sakamakon karbar shawarar kwamitin Stephen Oronsaye, za a taba ma'aikatun gwamnati. Daga cikin wuraren da abin zai iya shafa watakila akwai bankin NEXIM.
Kungiyar MURIC ta bayyana cewa mutumin nan 'dan jihar Sokoto da ya nemi a kashe Remi Tinubu,matar shugaban kasa, Sanusi Abubakar ya janye kalamansa.
Majalisar dattijai a ranar Talata, ta tabbatar da nadin shugaba Bola Tinubu na Hafsat Bakare, a matsayin daraktar hukumar kwararru ta kudi ta Najeriya (NFIU).
Bola Tinubu
Samu kari